YADDA AKE WAINAR SEMOVITA

Abuuwa Da Ake Bukata
Yeast
Sugar

Gishiri
Albasa
Mai
Zaki zuba semovita din ki a roba mai dan fadi saikiy mixn dinta da yeast sugar da gishiri kadan saiki kawo ruwan dumi ki kwaba kamar daidai kaurin qullun masa, ki buga qullun sosai,

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call or SMS
08051115383, 08093651535
08036066553,

Sai ki rufe shi ki barshi ya tashi, idan ya tashi saiki yanka albasa ki buga qullun sosai ya hade jikin sa, saiki soya a abun soya masa, shikenan.

Comments

Popular posts from this blog

SHINKAFA DA MIYAR TANKWA

SWEET ALALE