SHINKAFA DA MIYAR TANKWA
girkinmu na yau shine shinkafa da miyar tankwa (wato miyar attaruhu da albasa) Kayan hadi Shinkafa Attaruhu Albasa Koren tattasai Kwai Plantain Mangyada Dafarko uwargida zaki dora ruwa awuta idanyatafasa saiki zuba shinkafa,idantayi rabin dahuwa,saiki sauke kiwanketa kitace kimayar tukunya kisa ruwa kadan yadda zai turarata,ammafa karyayi yawa don ba ason shinkafar tacabe saiki rage wuta. Saiki dauko attaruhu ki...